Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani mutum ɗaya tare da yin awon gaba da wasu mutanen da ...
Jami’an tsaro a Jihar Sokoto sun samu nasarar cafke wani mutum da ake zargi da kasancewa ɗan bindiga, ɗauke da wata akuya da ...
Kungiyoyin ma’aikatan gwamnati karkashin Majalisar Ƙasa ta Haɗin Kan Kungiyoyin Ma’aikatan Gwamnati (JNPSNC) sun umurci ...
Sanarwar ta kuma bayyana cewa Hukumar Makamashi ta amince da samar da fitilun tituna masu amfani da hasken rana guda 100 a ...
An gano gawar Shugaban Jam’iyyar NDC na mazaɓar Fiidi da ke ƙaramar hukumar Makurdi a Jihar Benue, Igbu Job Terhemen.
Rundunar ’Yansandan Jihar Borno ta kama tare da gurfanar da wasu mutane biyar a Maiduguri bisa zargin buga da kuma sanya riga ...
Shalkwatar Tsaro ta Nijeriya ta ce sojoji sun samu rahotannin kai hare-hare 367 tare da daƙile su a sassa daban-daban na ...
NDC, Peter Obi da abokin takararsa, Rabiu Kwankwaso, sun ziyarci Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III, a Sakkwato.
Kano Pillars da takwararta ta Enyimba International sun tashi canjaras 0-0 ba tare da an jefa ƙwallo a raga ba, a wasan mako ...
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun samu nasarar ceto mutum 14 da aka yi garkuwa da su, tare da cafke ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya buƙaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, da ya koma jam’iyyar APC idan yana son goyon bayan ...
Hukumar kula da ma’aikatan Gwamnatin Jihar Bauchi (BSCSC) da dakatar da Abdulkadir B. Aliyu, wani babban Sufeto na hukumar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results